• Labaran yau

  Adam A. Zango ya bar tafiyar Atiku ya sake komawa ta Buhari


  Legit Hausa

  Labari da ke zuwa mana a yanzu ya nuna cewa shahararren jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood kuma mawakin zamani, Adam A. Zango ya fice daga tafiyar dan takarar Shugaban kasa na PDP, Alhaji Atiku Abubakar sannan a karo na biyu ya sake komawa APC.

  Shafin Rariya ta rahoto cewa jarumin wanda ya kasance masoyin Shugaban kasa Muhammadu Buhari kafin barinsa APC yace shaidan ne ya rude shi har ya bar tafiyar Buhari. Tun farko dai da jarumin ya sanar da komawarsa PDP ya fuskanci suka da matsi daga wajen wasu masoyansa dama wasu daga cikin abokan sana’arsa yayinda wasu ke ganin yana da yancin yin haka.

  Ya dai bayyana dalilin barinsa tafiyar Buhari tun farko ya samo asali ne ga yadda abokan harkarsa ke nuna masa wariya da son kai wajen gudanar da lamuran jam’iyyar reshen Kannywood.
   

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Adam A. Zango ya bar tafiyar Atiku ya sake komawa ta Buhari Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });