• Labaran yau

  Yanzu Yanzu: Wani Saurayi Ya Kashe Kanshi Bayan Ya Rataye Kanshi A Itaciya


  Da sanyin safiyar yau wani saurayi mai suna Ifeanyi Ogbu ya rataye kanshi a wata itaciya har ya mutu a garin Iheakpu Obollo-Afor a karamar hukumar Udenu na jihar Enugu.

  Wani mazauni kauyen ne ya ga gawar Ifeanyi tana lilo a wata itaciya a gefen gari, daga bisani ya je ya shaida wa jama'a.

  Yanzu haka an saukar da gawar Ifeanyi, kuma an kai gawar gidansu kafin isowar jami'an tsaro domin gudanar da bincike akan musabbabin wannan mutuwa.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu Yanzu: Wani Saurayi Ya Kashe Kanshi Bayan Ya Rataye Kanshi A Itaciya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });