• Labaran yau

  Yanzu Yanzu: Wani Saurayi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataye Kanshi A Bishiya

  Wani matashi mai suna Okeke Kosy ya kashe kanshi ta hanyar rataya a cikin wani daji a karamar hukumar Orumba na yamma a jihar Anambra da tsakar raanar yau.

  Isyaku.com ya gano cewa Okeke ya bar gida ya nufi wani kauye da ke makwabta da kauyensu, sai ya rataye kansa a wata bishiya a gefen kauyen.

  Tuni aka shaidawa 'yan uwansa, kuma sun dauki gawar Okeke suka tafi da ita.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu Yanzu: Wani Saurayi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataye Kanshi A Bishiya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });