• Labaran yau

  Dubu Ta Cika, Wani Mutum Ya Makale A Jikin Wata Matar Aure Bayan Sun Aikata Zina


  Wani abin mamaki ya sake faruwa bayan wani mutum ya makale a jikin wata matar aure bayan sun gama zina sai al'aurarsa ta ki fitowa daga al'aurar macen a birnin Kitale da ke gundumar Trans-Nzoia a kasar Kenya ranar Talata.

  An jiyo mutumin yana kwala ihi domin a zo a taimakesu bayan ya kasa zare jikinsa daga matar.

  Daga bisani an gayyato wani mai maganin gargajiya wanda ya zo yana yin wasu ababen da ya fahimta yayin da matar take juyawa cikin tsananin ciwo.

  A gefe daya kuma jama'a na ta daukansu hoton bidiyo da hutona bayan an lullube su da zanen gado.


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dubu Ta Cika, Wani Mutum Ya Makale A Jikin Wata Matar Aure Bayan Sun Aikata Zina Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });