• Labaran yau

  Yanzu-Yanzu: Wani Jirgin Kasa Ya Zame Daga Kan Taragonsa A Lagos | ISYAKU.COM

  Rahotanni daga jihar Lagos sun ce da sanyin safiyar yau wani Jirgin kasa ya zame daga taragonsa a kusa da wajen tsayawar motoci watau bus stop na Mangoro a unguwar Agege.

  Bayanai sun ce lamrin ya sa hankalin jama'a ya tashi tare da haifar da rudani. Ana kuma fargaban cewa lamarin ya haifar da raunuka ga jama'a domin an rutsa da wasu mutane a cikin taragon.

  Saidai majiyarmu ta ce jami'an agaji sun isa wajen da lamarin ya faru.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu-Yanzu: Wani Jirgin Kasa Ya Zame Daga Kan Taragonsa A Lagos | ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });