• Labaran yau

  Yanzu Yanzu: Mota Ta Kashe Wasu 'Yan Mata 2 Kawayen Juna Masu Suna Iri 'Daya

  Idan ajali ya yi kira ba makawa sai an tafi, da ace wasu manyan kawayen juna biyu masu sun iri daya sun san cewaza su mutu a rana daya kuma a lokaci 'daya, tabbas da sun kaurace ma wannan tafiyar. Kawayen masu suna Gloria sun gamu da ajalinsu ne bayan wata mota SUV ta buge su a kan babur a kusa da Shataletalen Cele da ke birnin Lagos tsakaanin karfe 3 zuwa 4 na rana, kuma suka mutu nan take.

  Wannan motar dai bata tsaya ba, amma 'yan matan sun mutu nan take. Yanzu haka an kawar da gawakin wa'dannan 'yan mata aka kai su 'dakin ajiye gawa a birnin na Lagos.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu Yanzu: Mota Ta Kashe Wasu 'Yan Mata 2 Kawayen Juna Masu Suna Iri 'Daya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });