• Labaran yau

  Yanzu Yanzu: Justice Walter Onnoghen Ne Babban Jojin Najeriya Saidai Yana Fuskantar Tuhuma

  Bayanai da muka samu daga birnin Abuja yanzu yanzu sun ce har yanzu Justice Walter Onnoghen ne babban Jojin Najeriya, sai dai zai fuskanci tuhuma ne ranar Litinin bayan gwamnatin tarayya ta shigar da kara a kanshi, sakamakon rashin bayya kadarorinsa musamman asusun ajiyar kudade na kasar waje tun lokacin da ya dare kujerar babban Jojin Najeriya a watan Maris na 2017.

  Ga takardun kara da gwamnatin tarayya ta yi ma Justice Walter Onnoghen:

   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu Yanzu: Justice Walter Onnoghen Ne Babban Jojin Najeriya Saidai Yana Fuskantar Tuhuma Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });