• Labaran yau

  Yanzu Yanzu: Wata Motar Tilera Ta Markade Motoci Guda Biyar - Hotuna

  Wata babban matar Tilera ta kwace ma direbanta kuma ta bi ta kan wasu kananan motoci a kan hanyar Gbagada zuwa Iyana a gadar Oworo inda ta markade motoci biyar nan take a birnin Lagos ranar Talata 1/1/2019.

  Jami'an LATSMA sun ce motar Tilerar ta dauko man Diesel ne kafin ta kwace ma direbanta. Sun kara da cewa ba a rasa rai ba a wannan hadarin, amma Tilerar ta markade motoci biyar.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu Yanzu: Wata Motar Tilera Ta Markade Motoci Guda Biyar - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });