• Labaran yau

  Yadda Wata Muguwar Mata Ta Babbake Bayan 'Dan Kishiyarta Da Ruwan Zafi | ISYAKU.COM

  Yansanda a jihar Adamawa sun cafke wata mata da ta babbake bayan wani 'dan karamin yaro 'dan kishiyarta  bayan ta kwara masa tafasashshen ruwan zafi a baya a garin Numan.

  An garzaya zuwa Asibiti da yaron kuma yana jinya yanzu haka.

  Wannan mata dai bata fadi dalili da ya sa ta aikata wannan mugun aiki ba kawo yanzu. Amma bayanai sun ce 'yansanda suna gudanar da bincike.  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda Wata Muguwar Mata Ta Babbake Bayan 'Dan Kishiyarta Da Ruwan Zafi | ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });