Kwararrun jami'an sojin Najeriya sashen bomabomai, sun yi nassarar kwance wasu nakiyoyi da 'yan boko haram suka dana a gefen honyoyin mota a kan hanyar Konduga zuwa Aulari da kuma Kawuri zuwa Aulari a yau. Sojin sun kwance wa'dannan nakiyoyi masu tsananin hadarai ga bil'adama.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi