• Labaran yau

  Yadda Satar Pant Na Yan Mata Ya Zama Ruwan Dare A Jihar Delta, An Kama Samari 2

  An kama wasu samari guda biyu bayan sun yi ma wata yarinya barazana suka tilasta ta cire wandonta kuma ta cire Pant nata suka dauki Pant na wannan yarinya suka tafi da shi a garain Umutu, da ke karamar hukumar Ukwuani a jihar Delta ranar Laraba 2 ga watan Janairu.

  Satar Pant na mata ya zama ruwan dare a jihar Delta, lamari da ake alakanta shi da halin tsafi na 'yan Yahoo, dalili da ya sa a yanzu haka wasu mata sun daina amfani da Pant.

  Majiyar isyaku.com ta ce matan sun dau wannan mataki ne domin ko da sun wanke Pant nasu suka shaya, sai barayi su sace Pant kawai amma sai a bar sauran kayaki da aka shanya tare da Pant.

  Sakamakon haka ne wasu mata suka daina amfani da Pant domin kauce wa barazanar sace masu Pant


  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda Satar Pant Na Yan Mata Ya Zama Ruwan Dare A Jihar Delta, An Kama Samari 2 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });