• Labaran yau

  Yadda Sangamemiyar Budurwa Ta Kwana A kan Godo Daya Kuma Daki Daya Tare Da Kawunta

  Wata budurwa ta jawo ma kanta magana bayan ta kwana a daki daya, kuma a kan gado daya tare da wani Kawunta da ya zo daga kasar Amurka domin hutun karshen shekara.

  Saidai bayan isowarsa Najeriya, sai ya kira diyar Kanwarsa wacce take zaune a birnin Lagos, kuma ta zo dakin Hotel da ya sauka, daga bisani suka kwana tare a kan gado daya.

  Bayan aukuwar wannan lamari ne, zance ya bulla cewa budurwar ta kwana a kan gado 'daya tare da Kawunta, lamari da ya zama abin muhawwara a intanet yanzu haka.

  Ita Kaunwar mutumin tana zaune a wata jiha ne, kuma ya yada zango ne kafin ya isa gida washegari domin ya gan iyayensa tare da 'yanuwansa, ciki har da mahaifiyar budurwar da suka kwana tare a kan gado daya.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda Sangamemiyar Budurwa Ta Kwana A kan Godo Daya Kuma Daki Daya Tare Da Kawunta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });