• Labaran yau

  Yadda 'Dan Basarake Ya Kusan Rasa Hannunsa Wajen Fadan Kabilanci | ISYAKU.COM

  Da yammacin yau wani fada ya kaure tsakanin 'dan wani basaraken al'umman Ekpetiama daga kabilar Ijaw inda aka yi amfani da mugayen makamai da ya kai ga raunata 'dan basaraken a hannunsa na hagu, lamari da ya sa hannunsa ya kusan yankwa gabadaya bayan abokin fadaersa ya sare shi da adda.

  An garzaya zuwa wani Asibiti da 'dan basaraken, kuma aka yi masa magani nan take. Basaaraken ya yikira ga matasan kabilarsa da sauran jamaa'a cewa su kauce wa fitina da tashin hankali

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda 'Dan Basarake Ya Kusan Rasa Hannunsa Wajen Fadan Kabilanci | ISYAKU.COM Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });