• Labaran yau

  'Yansanda Sun Kama Wani Direba 'Dan Shekara 19 Da Ya Zagi Shugaban Kasa

  Ba shi ne aininin Kasumba ba
  Yansanda sun kama wani saurayi 'dan shekara 19 bayan ya zagi shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni a gundumar Gomba. Wanda aka kama mai suna Joseph Kasumba 'dan asalin garin Kanomi ne kuma direban wata motar Pickup da ake jigila da ita domin daukan kayan albarkatun gona zuwa kasuwanni.

  Kasumba ya zagi shugaban kasa ne yayin da tawagar shugaban ke kan hanyarsu ta dawowa daga St. John's Cathedral inda ya yi ibada.

  Majiyar isyaku.com ta ce an sami wata 'yar cacan baki ne tsakanin jami'an tsaron lafiya da ke cikin tawagar shugaban sun bukaci wasu direbobi su buda hanya domin tawagar shugaba Musaveni su wuce. Amma sai Kasumba ya fara zagin shugaba Museveni da kalamai masu tsananin zafi.

  Yanzu haka an fara shirye shirye ko za a iya gurfanar da Kasumba a bisa tuhumar cin zarafin shugaban kasa da gangan da sauran wasu jerin tuhume tuhume guda uku.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

   Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yansanda Sun Kama Wani Direba 'Dan Shekara 19 Da Ya Zagi Shugaban Kasa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });