• Labaran yau

  Ya Kure Mutuwa Bayan Ya Aiki Yaro Ya Dauko Masa Pant Na Mahaifiyarsa Don Ya Ba shi N500

  Y
  Wani matashi ya sha dan karen duka a hannun wasu fusatattun matasa bayan ya sa wani yaro ya je ya sato masa Pant na mahaifiyarsa domin ya bashi N500 a Akure babban birnin jihar Ondo.

  Majiyar isyaku.com ta ce wanda aka kama ya hadu da wani yaro ne a Akure sai ya bukaci yaron ya je ya dauko masa Pant na mahaifiyarsa cewa shi kuma zai bashi N500.

  Sai yaron ya bukaci mutumin ya jira shi, shi kuma ya je gida ya shaida wa mahaifiyarsa abinda ke faruwa. Ita kuma mahaifiyarsa ta shaida wa matasa makwabta.

  Matasan wadanda ke cike da fushi sun je sun sami wannan mutum zaune a inda yake jiran yaron da ya aika,  sai suka yi ma wannan mutum tambayoyi daga bisani suka rufe shi da duka kafin su mika shi ga jami'an' yansanda.

  Satar Pant na mata ya zama ruwan dare a kudancin Najeriya wanda ake alakantawa da harkar tsafi domin samun dukiya.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ya Kure Mutuwa Bayan Ya Aiki Yaro Ya Dauko Masa Pant Na Mahaifiyarsa Don Ya Ba shi N500 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });