• Labaran yau

  Matar Aure Ta Kama Babban Kawarta Tana Lalata Tare Da Mijinta A Kan Gadonta Na Aure

  Wata matar aure ta yi wa babban kawarta dukan tsiya a yamma maso gabacin Najeriya bayan ta kamata dumudumu tare da mijinta a kan gadonta suna lalata a cikin dakinta na aure.

  Rahotanni sun ce shi dai mai gida ya tashi ya dauki wandonsa ya ruga da gudu ya fice daga dakin matarsa, amma majiyarmu ta ce matarsa ta fi mayar da hankali kan babban kawarta wanda ta kamasu tare da mijinta, kuma hakan ya sa ta cika da mamaki.

  Bayan uwargida ta yi ma babban kawarta mai suna Nkiru tambayoyi a kan dalili da ya sa ta ci amanarta, bayan ta dauke ta tamkar 'yar uwarta na jini amma sai ta ci amanarta.

  Daga bisani ne fa ta dinga dukan babban kawarta Nkiru cikin yanayi na takaici na irin cin amana da Nkiru babban kawarta ta yi mata. Amma duk da haka Nkiru bata rama duka da ta sha ba, saboda an riga an kamata tsirara tana aikata cin amana na aikata zina tare da mijin babban kawarat da ta tsine mata a kan lamarin.  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Matar Aure Ta Kama Babban Kawarta Tana Lalata Tare Da Mijinta A Kan Gadonta Na Aure Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });