Majalisar ta dage zamanta ranar Alhamis 24 ga watan Janairu zuwa ranar 19 ga watan Febrairy 2019, amma ta yanke shawarar dawowa domin su fuskanci lamarin CJN Walter Onnoghen.
Hakazalika Majalisar wakilai za ta zauna ranar 27 ga watan Janairu domin tattaunawa kafin zamanta na ranar 29
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi