Alhaji Umar Namashaya Diggi, wanda shi ne shugaban karamar hukumar Kalgo a jihar Kebbi, ya yi kira ga Gwamna Atiku Bagudu ya fadada taimako ga jama'ar jihar Kebbi domin a halin yanzu haka taimako ya yi karamci, ya kuma ce Gwamna Bagudu mutum ne da ya sha gaya wa duk wanda ke kusa da shi cewa a dinga gaya masa gaskiya kan lamurran jama'a da talakawansa a jihar Kebbi.
Namashaya ya yi tsokaci akan ababe da dama yayin da yake zantawa da waani 'dan Jarida a gidan rediyon tarayya na Equity da ke garin Birnin Kebbi.
Latsa kasa ka saurari bayanin. ( Ka dan jira kadan bayan ka latsa alamar sauti, manhajan sauti zai fara aiki, sai ka kara muryar wayarka)
(Sauti: Mallakin gidan Radiyon Tarayya na Equity FM Birnin kebbi)
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi