• Labaran yau

  Kalli Wani Katon Na'ura Da 'Dangote Ya Yi Oda Domin Samar Da Ganga 650.000 Na Man Fetur Kullum

  Al'umman unguwar Lekki da ke birnin Lagos, sun tashi cikin mamakin ganin wata katuwar na'ura da kampanin Dangote ya yi oda ana wucewa da ita zuwa wajen da ya kamata. Wannan na'ura mai tsananin girma za ta yi amfani ne wajen tace man fetur a kampanin man petur na Dangote wanda ake kyautata zaton zai samar da ganga 650.000 na mai a rana.

  KALLI BIDIYO A KASA

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli Wani Katon Na'ura Da 'Dangote Ya Yi Oda Domin Samar Da Ganga 650.000 Na Man Fetur Kullum Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });