• Labaran yau

  Kalli Budurwa Mafi Yawan Gashin Jiki Da Ke Neman Saurayi Masoyi Da Zai Aureta. Hotuna

  Allah mai iko, wata budurwa mai suna Queen Okafor wacce ta ce ta fi kowace mace yawan gashi a jiki ta sako wasu hotunanta kuma take neman saurayi ko mutumin da zai aureta.

  Queen Okafor ta ce " Ku bincika yau, waye zai auna sa'ar auren Queen Okafor, budurwa mafi yawan gashi a Afrika. Babu kamata, kuma babu wacce zata yi gasa da ni a Afrika kasancewata mace ta daban".

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli Budurwa Mafi Yawan Gashin Jiki Da Ke Neman Saurayi Masoyi Da Zai Aureta. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });