• Labaran yau

  Kalli Abin Da Wata Kungiyar Ta'addanci Tayi Ma Wasu Mutane A Jihar Kudu

  Rahotanni daga karamar hukumar Biase a jihar Cross Rivers na cewa wasu 'yan ta'adda wa'danda ake ma lakabi da ECOMOG sun kai mumunar hari inda suka kashe wasu mutane kuma suka gundule kansu. Ana zargin cewa wasu 'yan siyasa ne suke daure masu gindi.

  Majiyar isyaku.com ta ce 'yan ta'addan sukan sace mutane domin su karbi kudin fansa, kuma akan gansu a cikin mota kirar Hilux rike da bindigogi kirar AK47.
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli Abin Da Wata Kungiyar Ta'addanci Tayi Ma Wasu Mutane A Jihar Kudu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });