• Labaran yau

  Ibtila'in Gobara Ya Yi Sanadin Konewar Wata Tilera Tankar Man Fetur. Hotuna


  Wata motar tankin mai ta kama da wuta ta kone a kan tagwayen hanyar Lagos-Badagry kusa da tashar motar Alakija da ke karamar hukumar Ojo a birnin Lagos da safiyar yau, direban motar ya ruga da gudu ya bar motar lokacin da wutar ta kama.

  Hukumar kashe gobara ta iso wajen, amma wuta ta riga ta lakume motar kafin isowarsu.

  Babu wani karin bayani kan musabbabin tashin gobara a motar kawo yanzu.
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ibtila'in Gobara Ya Yi Sanadin Konewar Wata Tilera Tankar Man Fetur. Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });