• Labaran yau

  Hattara Mata: Matashi Ya Fada Hannu Bayan Ya Saci Pant Na Matar Yayanshi

  Yansanda a jihara Ondo sun cafke wani matashi mai suna Ojonugwa Adejoh bayan ya saci Pant na matar yayanshi domin lamarin tsafi.

  An kama Adejoh tare da wani Malamin Chochi mai suna Prophet Olajide Ogunleye dan shekara 53 daga Chochin Celestial Church of Christ, ‘Ibanujemidopin a Uso da ke karamar hukumar Owo a jihar Ondo.

  Satar Pant na mata manya da kanana ya zama ruwan dare a kudancin Najeriya, lamari da ake alakantawa da harkar tsafi.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hattara Mata: Matashi Ya Fada Hannu Bayan Ya Saci Pant Na Matar Yayanshi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });