• Labaran yau

  Gwamanti Ta Saukar Da Babban Jojin Najeriya, Za A Gurfanar Da Shi A Gaban Kotun Ma'aikata

  Gwamnatin tarayya ta umarci babban Jojin Najeriya Justice Walter Onnoghen ya sauka daga mukaminsa kuma ya bar ofishinsa sakamakon rashin fayyace adadin dukiyar da ya mallaka tun lokacin da ya zama babban Jojin Najeriya a watan Maris na 2017.

  Majiyar isyaku.com ta gano cewa bayan hana  Justice Onnoghen shiga ofishinsa, Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da shi a gaban Kotun ladabtar da ma'aikata CCT na Justice Danladi ranar Litinin 14 ga watan Janairu 2019.

  Ana zargin Justice Onnoghen da mallakar asusun ajiya na kudaden waje da sauran tuhume-tuhume da ake zargin sun saba wa dokar kasa.

  Mataimakin shugan kasa Yemi Osinbajo ne ya rantsar da Justice Onnoghen a matsayin babban Jojin tarayyar Najeriya a wataan Maris na 2017.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Gwamanti Ta Saukar Da Babban Jojin Najeriya, Za A Gurfanar Da Shi A Gaban Kotun Ma'aikata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });