• Labaran yau

  Dino Melaye Ya Ki Shiga Asibitin SSS, Ya Nemi Dalilin Dauko Shi Daga Asibitin 'Yansanda

  Sanata Dino Melaye ya ci gaba da kwanciya a kasa a harabar Asibitin jami'an tsaro na SSS a Abuja. Dino ya ki shiga Asibitin bayan ya tambaya dalilin da ya sa aka dauke shi daga Asibitin 'yansanda aka kawo shi wannan wuri.

  An kula Dino Melaye ya canja rigar da ya sa a hoton da aka ganshi da ita jiya, sai dai a wannan hoto ba goran ruwa da kwalbar gyada da aka kula da su a waccan hoton.

  DAGA ISYAKU.COM

   Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Dino Melaye Ya Ki Shiga Asibitin SSS, Ya Nemi Dalilin Dauko Shi Daga Asibitin 'Yansanda Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });