• Labaran yau

  An Yi Ma Wata Mace Zindir Aka Zagaya Da Ita A Cikin Gari Bayan Ta Saci Zakaran N2000

  Wasu matasa sun wulakanta wata mace bayan an kamata ta saci Zakara da kudinsa ya kai N2000 a garin Mkpor na jihar Anambra ranar Laraba.

  Wannan mace ta sha duka a hannun wa'dannan samari, daga bisani suka tube ta zindir kuma suka goya mata Zakaran a duwawunta, suka zagaya da ita a Kasuwar garin Mkpor domin ya zama izna ga sauran masu halin bera.

  Sai dai wannan hukunci na samarin ya gamu da Allah wadai daga jama'a ma'abuta amfani da shafukan intanet, inda suka nuna rashin dacewa irin wannan hukunci a kan Zakaran N2000.
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An Yi Ma Wata Mace Zindir Aka Zagaya Da Ita A Cikin Gari Bayan Ta Saci Zakaran N2000 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });