An Yi Ido 2 Tsakanin Shugaba Buhari Tare Da Babban Jojin Najeriya Wajen Tuna Mazan Jiya

Shugaba Muhammadu Buhari ne tare da babban Jojin Najeriya Justice Walter Onnoghen suke gaisawa a wajen bikin tunawa da mazan jiya da aka gudanar a Abuja ranar Talata. Wannan hoton ya zo ne bayan yunkurin gwamnatin tarayya na gurfanar da babban Jojin a gaban Kotun ladabtar da ma'aikata Code of Conduct Tribunal CCT a birnin Abuja. Wata majiya ta ambato babban Jojin yana kalubalantar gwamnatin tarayya bisa wannan tuhuma da tayi masa yana mai cewa "gwamnatin tarayya bata da hurumin gurfanar da shi a kan wadannan zarge zarge kuma ba a bi ka'ida wajen bashi sammacin Kotu ba".

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post