An Kashe Wani Shugaban PDP Bayan Ya Nemi Ya Hana Yan Daba Yaga Postan PDP

An kashe wani shugaban matasa na jam'iyar PDP a jihar Edo bayan wani rigima da ya samo asali sakamakon yaga Posta na PDP, lamari da ya sa wanda aka kashe ya nemi ya hana ci gaba da yaga Postocin amma sai wasu 'yan daban siyasa suka afka masa da sara da adduna kamar yadda rahotanni suka nuna.

Lamarin ya faru a mazaba ta 10 a karamar hukumar Etsako na gabas a jihar Edo ranar Asabar.

Tuni aka shaida ma 'yansanda lamarin kuma an adana gawar mamacin a dakin ajiye gawa na Asibiti.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN