• Labaran yau

  An Kama Malamin Makarantar Islamiyya Yanu Luwadi Da Daliba Mai Shekara 5 A cikin Aji

  'Yansanda a jihar Lagos sun cafke wani malamin makarantar Islamiyya mai suna Abdulsalam Salaudeen 'dan shekara 43, bayan ya yi ma wata yarinya mai shekara biyar fyade. Salaudeen dai ya ce makiyanshi ne suka yi masa baki har ya aikata wannan laifi.

  An kama Salaudeen ranar 28 ga watan Disamba bayan wata Kamara ta dau bidiyonsa yana yi ma wata karamar yarinya mai shekara biyar Luwadi a cikin aji a makarantar Islamiyya da ke unguwar Awoyemi kan hanyar Igando a birnin Lagos. Salaudeen magidanci ne mai yara biyar, wanda da kyar yake iya yi wa manema labarai bayani saboda kunyar abin da ya aikata.

  Salaudeen ya ce " Aikin shidan ne, ina zaune a birnin Lagos fiye da shekara 25 da suka gabata. ina da mata, kuma wallahi bata taba hana ni jima'i ba. Ina da yara biyar da muka haifa tare da matata. An kawo yarinyar makarantar Islamiyyata wata biyar da suka gabata. Wata rana na ce ta je ta share wani sashe a cikin ajin karatu wanda wani wuri ne ke'babbe, domin wani bango ya raba ajin biyu daga 'daya 'bangaren".

  "Bayan yarinyar ta shiga wannan ke'babben 'bangare ne, sai na bita, na umurceta ta hau kan wani benci ta tsaya kuma ta kalli bangon ajin, daga bisani sai na daga bujenta, na cire mata Pant, sai na sauko da wandona, a lokacin da nike kokarin in saka al'aurana a duburanta, sai na ce "aauzu billahi, aauzu billahi, amma ina, shaidan ya rinjaye ni har na zura azzakari na a duburan wannan yarinya na fara luwadi da ita. Azzakari na bai shige duburanta ba, amma yana gurzan duburanta ne har na yi inzali".

  A lokacin da nike zaune a unguwar Ikotun, an zarge ni cewa na yi ma wata yarinya fyade a cikin ajin makarantar Islamiyya da nike koyarwa, amma fa gaskiya ban aikata wannan laifi ba. Tana bukatar tufafin makarantar Islamiyyar mu, watau inifom, sai na kaita wajen Tela da zai 'dinke mata kayan. Ina fama da rudani na sammu da makiyana suka yi mani domin ina da makiya da yawa wa'danda suke ta yi mani baki, sakamakon haka ya sa na tashi na dawo Igando na bude wata makarantar Islamiyya kafin aaukuwar wannan lamari".

  'Yansanda za su gurfanar da Salaudeen a gaban Kotu da zarar sun kammala bincike

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An Kama Malamin Makarantar Islamiyya Yanu Luwadi Da Daliba Mai Shekara 5 A cikin Aji Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });