• Labaran yau

  Abin Mamaki, An Kama Matsiyacin Saurayi Turmi Tabarya Yana Lalata Da Akuya - Hotuna

  Allah ya tona asirin wani matashi mai suna Kennedy Kambani 'dan shekara 21 bayan an kama shi yana lalata da wata Akuya.

  Majiyar isyaku.com ta ce wannan lamari ya faru ne baya mai Akuyar ya yi zaton cewa Kennedy ya saci Akuyar ne bayan ya gan shi ya kama Akuyar ya nufi daji da ita.

  Sakamakon haka mai Akuya ya gayyato matasa suka bi sawun Kennedy domin su kama shi, amma abin mamaki sai suka tarar da Kennedy turmi tabarya ya tube wandonsa ya zunduma al'aurarsa yana lalata da wannan Akuya a cikin daji a gundumar Mchinji na kasar Malawi.

  Kai tsaye jama'a suka kama Kennedy da Akuyar suka mika shi ga 'yansanda. Amma fa Kennedy ya shaida wa 'yansanda cewa ya nemi izinin Akuyar kafin ya yi lalata da ita.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abin Mamaki, An Kama Matsiyacin Saurayi Turmi Tabarya Yana Lalata Da Akuya - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });