• Labaran yau

  2019: Ka Zo Mu Yi Maka Addu'a, Kungiyar Mayu Ta Najeriya Ta Gaya Wa Atiku Abubakar

  Kungiyar fararen Mayu a Najeriya, Association of White Witches in Nigeria, AWWN ta ce kada 'dan takaran shugaban kasa a jam'iyar PDP Atiku Abubakar ya yi kuskuren da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi gabanin zaben 2015 matukar yana son ya ci zabe a 2019.

  Kakakin kungiyar Mayun  Dr. Okhue Iboi ya ce, Jonathan ya ki ya saure su, sai ya fadi zabe a 2015, ya kara da cewa "Matukar Atiku Abubakar yana son ya ci zabe a 2019, wajibi ne ya je Chochi, Masallatai da Wajen Bauta na Mayu AWWN domin yin addu'oi na musamman".

  Dr. Okhue ya kara da cewa "Muddin Atiku bai yi wannan ba, to ba lallai bane ya ci zabe a 2019". Kakakin kungiyar na Mayu, ya yi wanna furuci ne yayin da yake zantawa da Jaridar Independent ranar Alhamis.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 2019: Ka Zo Mu Yi Maka Addu'a, Kungiyar Mayu Ta Najeriya Ta Gaya Wa Atiku Abubakar Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });