Yin zina ko lalata a cikin mota laifi ne a dokar Najeriya,daurin shekara 2 ne- CP Edgal | ISYAKU.COM

Kwamishinan yansanda na jihar Lagos Edgal Imohimi, ya ce yin zina ko lalata a cikin mota a kebabben wuri ko wurin da jama'a ke shakatawa laifi ne a dokar Najeriya da na jihar Lagos, kuma duk wanda aka kama yana aikata wannan laifi zai fuskanci dauri na tsawon shekara 2 a Kurkuku.

Wannan ya biyo bayan wani furuci ne da mataimakin Kwamishinan yansanda sashen koke-koke na gaggawa POLICE_PCRRU ACP Yomi Shogunle ya yi a yan kwanakin baya inda ya nuna akasin haka.

A wata sanarwa da Ta fito daga hannun kakakin hukumar yansanda na jihar Lagos ta fayyace sashen doka da kuma hukunci da aka yi tanadi ga duk wanda ya aikata wannan laifi:


"Section 134 (a) Criminal Law of Lagos state 2015 prohibits any indecent act in any public place without lawful excuse. The law holds that such person is liable on conviction to 2 years imprisonment. 
 
Section 136 of the Criminal Law of Lagos state, 2015 provides that any person who commits any act of gross indecency with another person in public commits an offence and liable on conviction to 3 years imprisonment. 

It must be noted that section 134 which deals with offences against morality particularly section 134 (a) have it that indecent act in a public place makes both parties engaging in the act liable to imprisonment for 2 years. 

In the same vein, section 231 of the Criminal Code Act which is a Federal law and applicable in states other than the northern states where Penal Code is applicable also make Indecent Acts punishable".


DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN