Yanzu yanzu: Tsohon Gwamnan jihar Ekiti Fayose ya sami hadarin mota, yana Asibiti a Lagos

Rahotu da ya shigo mana yanzunnan ya ce tsohon Gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ya sami hadarin mota a kan gadar Mainland Bridge da ke Lagos.

Majiyar Mujallar ISYAKU ta jiyo mai taimaka wa tsohon Gwamnan Lere Olayinka ya ce tsohon Gwamnan ya fita kuma ya karbar magani da jinya a wani Asibiti a garin na Lagos.

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
Previous Post Next Post