• Labaran yau

  Yanzu-Yanzu: Gida Da Motoci Sun Kone Sakamakon Ibtila'in Gobara A Wani Gidan Mai

  Wata gobara ta tashi a wani gidan Mai da ke hanyar Nike Lake kusaa da Shataletalen Penoks a Trans Ekulu da ke birnin Enugu da tsakiyar ranar Litinin.

  Majiyar isyaku.com ya ce gobarar ta tashi ne a lokacin da wata Motar Tilera take juye iskar gas a gidan man, sai bututun da ake juye man da shi ya subule ya bugi fanfon da ke bayar da mai, sakamakon haka wuta ta tashi, sai ta kama motar, wata motar bas na haya, transfoma na wutan lantarki, shaguna guda 3, da kuma wani gida da ke makwabta da gidan manduk sun kone, amma babu salwantara rai.

  Nan take sashen kashe gobara na Enugu suka zo suka kashe wutar cikin 'dan kankanen lokaci kamar yadda rahotanni suka nuna, hakazalika Gwamnan jihar Enugu Ugwuanyi tare da mataimakinsa Mrs Cecilia Ezeilo, Kakakin majalisar dokoki na jihar Rt. Hon E. Ubosi har da Kwamishinan 'yansanda na jihar Dan Mallam Muhammed suka halara a wajen da ibtila'in ya faru.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu-Yanzu: Gida Da Motoci Sun Kone Sakamakon Ibtila'in Gobara A Wani Gidan Mai Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });