• Labaran yau

  'Yansanda 190 Da Aka Tura Suyi Fada Da Boko Haram Sun Tsere, An Bayar Da Umurni A Kamasu | isyaku.com

  Jammi'an 'yansanda 190 da aka ba horon yadda za su fuskanci yaki da Boko Haram sun tsere daga aikin 'dansanda. An horar da wa'dannan 'yansandan ne a Buni Yadi da ke jihar Yobe, daga bisani suka gudu.

  Wani sakon ova-ova daga hedikwatar hukumar 'yansanda ta kasa zuwa ga sashen 'yansandan kwantar da tarzoma MOPOL a jihohi 22, ya ce an bayar da doka cewa a kama wadannnan 'yansanda da suka gudu daga aikin 'dansanda, wanda ya shafi sashen Mopol (MPF), sashen yaki da ta'addanci Counter Terrorism Unit (CTU) sashen Karnuka masu sunsuna, da sauran jami'an 'yansanda Atura.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yansanda 190 Da Aka Tura Suyi Fada Da Boko Haram Sun Tsere, An Bayar Da Umurni A Kamasu | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });