• Labaran yau

  Yadda wasu jami'an soji suka sami mumunar hadarin mota da motar farin hula.Hotuna


  Wasu jami'an soji sun sami mumunar hadarin mota bayan motar da suke ciki ta yi taho mu gama da wata mota da ke dauke da farin hula ranar Alhamis a jihar Abia.
   
  Duk da yake babu asarar rayuka kawo yanzu, amma akwai wadanda suka jikata, yayin da wasu ke kwance a Asibiti a halin yanzu suna samun kulawar Likitoci wadanda suka hada da jami'an sojin a birnin Umuahia babban birnin jihar ta Abia.
   

  DAGA ISYAKU.COM 
   
  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 
   
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG 
   
  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wasu jami'an soji suka sami mumunar hadarin mota da motar farin hula.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });