• Labaran yau

  Yadda wani Mesa ya zama abin kalaci | isyaku.com

  Wasu matasa a unguwar Mushin na birnin Lagos, sun kashe wani Mesa da ya lallabo domin ya zambacesu a wani gidan burodi 'yan kwanaki da suka gabata.

  Wani matashi ne ya gano wannan Mesa, bayan ya yi kwanton bauna ya saje da guma-guman itatuwan da ake hasa wutar gasa buredi da su.

  Matasan dai sun kashe wannan Mesa, kuma ya zama kalaci ga wasu daga cikinsu.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wani Mesa ya zama abin kalaci | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });