Type Here to Get Search Results !

Yadda wani Lauya ya diga zane wata mace jami'ar FRSC da bulala a kan aikinta | ISYAKU.COM

Kungiyar Lauyoyi ta Najeria, Nigerian Bar Association NBA, ta yi Allah wadai kuma ta nisanta kanta daga wani faifen bidiyo da ya nuna wani Lauya yana dukan wata ma'aikaciyar hukumar FRSC na kasa yayin da take gudanar da aikinta a yamma maso gabacin Najeriya.

Shi dai wannan Lauya ya yi ta dukan wannan mace jami'ar hukumar FRSC, yayin da sauran jami'an hukumar ke ta kokarin su hana shi ci gaba da dukan wannan mace, duk da yake tana cikin damarar kayan aiki.

Sakataren NBA na kasa ya ce "kungiyar Lauyoyi ta Najeriya ba za ta lamunci halin 'yan tasha ba daga kowane Lauya a fadin Najeriya", NBA ta nisanta kanta da wanan halin kuma yanzu haka tana gudanar da bincike domin ta gano wannan Lauya da sashen da yake gudanar da aikinsa. 

Latsa nan kasa ka kalli bidiyon๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

DAGA ISYAKU.COM

Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN