• Labaran yau

  Yadda shugaban kungiyar asiri ya gamu da mumunar ajali a hannun yan kungiyarsa.Hotuna

  Kusurgumin mai aikata laifi da jami'an tsaro ke nemansa ruwa a jallo a jihar Rivers Christian Lucky Kenjika, ya gamu da mumunar ajali a hannun yan kungiyarsa ta asiri bayan ya ki raba kudin fansa da suka karba bayan sun yi garkuwa da wani mutum.

  Yan kungiyarsa da suka harzuka sun kashe shi tare da matainakinsa a kungiyar ta asiri, kuma aka sare kansu da hannayensu ,daga bisani aka yar da gawakinsu a tsakiyyar titi a garin Ubima a karamar hukumar Ikwerra a jihar Rivers ranar Laraba.

  Mujallar isyaku.com ya gano cewa shugaban kungiyar asirin Christian Lucky Kenjika ya jagoranci yan kungiyarsa ne domin su kai hari ga shugaban karamar hukumar Ikwerre da tawagar yan jam'iyar PDP a Ipo/Omaedeme a jihar Rivers.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda shugaban kungiyar asiri ya gamu da mumunar ajali a hannun yan kungiyarsa.Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });