Wani faifen bidiyo da ke zagayawa a shafin intanet, ya nuna yadda wasu samarin soji suka ci zarafin wani saurayi, duk da yake babu cikakken bayanin inda lamarin ya faru ko kuma musabbabin wannan lamari.
Amma bidiyon ya nuna zahiri yadda wa'dannan matasa, sanye da kayan soji suka dinga lafta wa saurayin mari a wani yanayi na kaskantarwa.
Kalli bidiyon a kasa:
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi