• Labaran yau

  Yadda rana ta bace ma wani barawon Vespa Keke-Napep, karanta abin da ya faru | isyaku.com

  Rana ta bace ma wani barawo da ya yi kokarin yin fashi, amma asirinsa ya tonu da safiyar yau a Yenagoa babban birnin jihar Bayelsa.

  Majiyar isyaku.com ta ce wasu zauna gari banza ne suka yi kokarin kwace Keke-Napep daga wani saurayi, amma sai ya yi ta kururuwa da ya sa jama'a suka zo suka bayar da agaji a hanyar Saptex a birnin Yenagoa, bayan matasan unguwar sun yi gudun falfalaki wajen bin barayin bayan sun sheka da gudu, daga bisani suka kama daya daga cikinsu, kuma ya sha dan karen duka, amma sauran barayin sun tsere.

  Bayan wannan barawo ya sha duka, daga bisani an garzaya da shi zuwa ofishin 'yansanda domin gudanar da bincike.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda rana ta bace ma wani barawon Vespa Keke-Napep, karanta abin da ya faru | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });