• Labaran yau

  Yadda daliba a Amurka ta ci zarafin wata daliba Musulma a ban daki domin tana sanye da Hijabi

  An  kai ma wata yarinya 'daliba Musulma wacce ke sanye da hijabi hari a cikin dakin wanka na babbar makarantar Chattiers Valley da ke Pittsburgh a kasar Amurka.

  Tuni aka yanka ma wannan yarinya baturiya sanmaci kan cin zarafin wannan yarinya Musulma.

  An yi zargin cewa kashi 42 na daliban Musulman Amurka na fuskantar cin zarafi daga wasu Amrkawa domin kasancewarsu Musulmi
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda daliba a Amurka ta ci zarafin wata daliba Musulma a ban daki domin tana sanye da Hijabi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });