• Labaran yau

  Wata nassara ga Buhari a jihar kudu, wasu tsagerun Bakassi sun tuba suna mika makamansu

  Nagarataccen shirin nan na yafe ma tsigeru 'yan ta'addan yankin Bakassi masu tayar da kayar baya karkashin jagorancin Gwamnan jihar Cross River Ben Ayade, yana samun nassara, domin dai dimbin matasa 'yan kungiyar tsagerun wannan yankin sun fara mika wuya ga mahukunta tare da mika makamansu ga soji.

  Tsofaffin 'yan ta'adda masu garkuwa da mutaane, kuma tsigeru masu daukan manyan makamai sun gabatar da kawunansu, tare da mika makamansu ga soji da suke rubuta sunayensu.

  Gwamnan jihar Cross River ya ce gwamnati za ta sama masu wata hanya mafita a rayuwarsu, sakamakon wannan tuba da suka yi domin rabin kansu.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wata nassara ga Buhari a jihar kudu, wasu tsagerun Bakassi sun tuba suna mika makamansu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });