An sami hadarin faduwar wani Kwantena makare da kayan nauyi da ya zame daga babbar mota da ta daukota ta fada ma wasu kananan motoci guda biyu, sakamakon haka ake fargaba cewa za'a iya samun salwantar rayuwa.
Wannnan hadarin ya faru da safiyar ranar Asabar tsakanain Maryland da Ikeja .
Tuni aka gan jami'an kula da hanyoyi na jihar Lagos suna kokarin kawar da kwantenar da motocin da ta fada masu.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi