• Labaran yau

  Wata Amarya Ta Rasu Ranar Jajibir Na Aurenta

  Allah ya yi ikonsa kan rayuwar wata budurwa da aka shirya za a daura mata aure tare da masoyinta Abduljalil ranar Asabar 29 ga wataan Disamba 2018 a jihar Bauchi.  Fawziya Abdulkadir Tataru ta yi mutuwar gaggawa ne ranar Juma'a 28 ga watan Disamba, watau ranar jajibirin aurenta.

  Majiyar mu ta ce za a yi jana'izan Fauziya a Masallacin Gwallaga wajen da aka shirya za a daura aurenta da karfe 11 na safiyar Asabar 29 ga watan Disamba 2018.
   
  DAGA ISYAKU.COM 
   
  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews 
   
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG 
   
  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wata Amarya Ta Rasu Ranar Jajibir Na Aurenta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });