Allah Sarki mai iko ya tona asirin wasu mugayen abokai 3 da suka hada baki suka kashe abokinsu direban wata babbar mota na kampanin Dangote, bayan yansanda sun cafke su a garin Ore na jihar Ogun yayin da suke tserewa da motar wanda ake zargin cewa su ne suka kashe direban kafin su tsere da motarsa.
Kalli hotuna:
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin Gyara Wayarka Ka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi