• Labaran yau

  Tap Di Jan, Wani Lauya Ya Kwada Ma Alkali Mari A Cikin Kotu - isyaku.com

  Wani Lauya ya waska ma Alkali mari a wata babban Kotu a birnin Bombay na kasar India sakamakon rashin gamsuwa da hukuncin da Alkalin Kotun ya yanke kan wani shari'a.

  Lauyan mai suna Dinesh Parate, yana fuskantar matakin ladabtarwa da tuhumar cin mutuncin Kotu da yin katsalandan ga Kotu bayan ya aikata marin.

  Majiyar isyaku.com ya ce, Lauyan ya bi Alkalin ne zuwa na'ura mai zirga-zirga da hawa da sauka na jama'a a ginin Kotun a hawa na 7, a gundumar Nagpur bayan zaman Kotun da rana, a ranar Laraba, inda ya waska ma Alkali K R Deshpande mari a kumatunsa na dama, daga bisani Lauyan ya yi kokarin ya gudu amma aka kamashi.

  'Yansanda sun ce Lauyan bai ji dadin yadda Alkalin ya yanke hukunci kan shari'a da ya yi ba ,shi ya sa ya dauki wannan mataki na mari domin ransa ya baci.
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tap Di Jan, Wani Lauya Ya Kwada Ma Alkali Mari A Cikin Kotu - isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });