• Labaran yau

  Wani 'dan acaba ya yi mutuwar gaggawa a bakin caji ofis

  Rahotanni daga birnin Sapele na jihar Delta, sun ce wani mutum mai sana'ar tuka babur da aka fi sani da Acaba, ya mutu a kusa da kofar shiga caji ofis na 'yansanda.

  Ganau ba jiyau ba ya ce " wannan dan acaba ya tsayar da babur dinsa a kusa da caji ofis na 'yansanda, inda wasu yan acaba ke tsayawa, sai ya yanke jiki ya fadi".

  Babu wanda ya san musabbabin mutuwar wannan talikin, amma ana zargi cewa ya kamu ne da ciwon gazawar zuciya.

  'Yansanda sun dauke gawar daga wajen da lamarin ya faru kawo yanzu kuma suna gudanar da bincike.

  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani 'dan acaba ya yi mutuwar gaggawa a bakin caji ofis Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });