Tambayar mu a yau ita ce, mutum ne ya sha kwayar Tramal ta yi masa yawa har ta yi ova, sakamakon haka ya zama ajalinsa, amma kafin ya mutu, an ji shi yana kalmar SHAHADA, daga nan kuma bai sake cewa komi ba ashe ya mutu. Ina makomar wannan mutu bawan Allah ?
Latsa nan kasa ka saurari amsa daga Malam👇👇👇 (Idan ka latsa sai ka dan jira kadan, Manhajan sauti zai fara aiki)
Shiryawa: Isyaku Garba
Amsa tambaya: Malam Abbas Bello Birnin kebbi
Daukan nauyin shiri: Alhaji Umar Namashaya Diggi, shugaban karamar hukumar mulki ta Kalgo a jihar Kebbi.
DAGA ISYAKU.COM
Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG
Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi