• Labaran yau

  Mutumin da ya fi kowa nauyi da kiba a Duniya zai fuskanci tiyatar ceton rai | isyaku.com

  Mutumin da ya fi kowa nauyi a Duniya Juan Pedro Franco, zai sake fuskantar tiyata domin a ceci rayuwarsa daga gazawar zuciya, sakamakon matsanancin kiba da nauyin gaske da ya wuce ka'ida.

  A shekara ta 2017 ne aka tabbatar wa 'dan shekara 33 Juan Pedro da kasancewa wanda ya fi kowa nauyi a doron Duniya, da nauyi da ya kai 1312 lbs, watau 93st 10lbs.

  Juan, 'dan asalin  garin Guadalajara na kasar Mexico, ya fuskanci irin wannan tiyata a baya, inda aka cire kashi 75 na kitsen cikinsa mai nauyin  4961lbs, kuma aka dora shi a kan abinci na musamman. Amma duk da haka, kiba da nauyinsa na barazana ga bugawar zuciyarsa, wanda hakan ya sa ala tilas sai ya sake fuskantar wani tiyata domin a rage kitsen cikinsa.
   
  DAGA ISYAKU.COM

  Ku biyo mu a Facebook facebook.com/isyakunews

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/KIHbQShlAs2GexpIYyxleG

  Domin GYARA wayarka ko FLASHING ka zo SENIORA TECH shago mai lamba 50 hawa na sama, TAUSHI PLAZA, Ahmadu Bello Way Birnin kebbi
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mutumin da ya fi kowa nauyi da kiba a Duniya zai fuskanci tiyatar ceton rai | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });